Price: $ 0 USD - Free
Genre: Music
Developer: Abdulkarim Nasir }else{?>Developer: Abdulkarim Nasir
Rated: 5 out of 5 stars.
Based on 1 reviews.
Shop Collectibles and Memorabilia.
Apple AppStore - Google Play
Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar App V. 1.2
by Abdulkarim Nasir
Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu. Saurari Tambayoyi Dubu (1000) Tambaya Mabudin ilimi ce. Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam. Domin samun wadansu karatu - More Info...
New Music Discovery with PlaylistDuel.com
AMAZON EBAY WALMART
BESTBUY ETSY
Huge Collectibles - Preorders Bestseller Gifts Shop Disney Collectibles
Top Gifts and Preorders Entertainment Earth SideShow Collectibles
❯ Top Gifts and Preorders.
🌟 What makes Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar so special? 🌟
Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu. Saurari Tambayoyi Dubu (1000) Tambaya Mabudin ilimi ce. Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam. Domin samun wadansu karatuttukan sheikh jafar duba cikin play store. Yana aiki ba tare da internet ba Download and listen questions and answers by Ja'afar mahmoud adam. This ...
Whether you're a seasoned pro or a newbie in the digital world, Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar app is designed to make your life easier, more fun, and more productive. Here are just a few highlights:
share
🚀 Price: 0 USD
📈 Rating: 5 out of 5 stars. Based on 1 total reviews.
🎨 Content Rating: 4+
💡 New Features:
But that's not all! The Abdulkarim Nasir team is continuously improving and expanding Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar to bring you even more exciting features at the palm of your hand, being last updated at 2019-10-15, the Abdulkarim Nasir team works hard to stay ahead of the curve and bring you an exceptionally robust, secure, and up-to-date app.
Download and experience Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar now and unlock a new journey in your mobile world – Your mobile device will thank you.! 📱💫
Also don't miss out on future mobile app features. Join the millions who have already discovered the magic of Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar and download BigTopApps Discovery App today, and never miss a new app announcement and feature release again! We are also on the web at BigTopApps.com.
Apple AppStore - Google Play
Shop Collectibles and Memorabilia.
BestBuy - WalMart - Entertainment Earth
Developer: Abdulkarim Nasir
Seller: Abdulkarim Nasir
Price: 0 USD
Current version: 1.2
Last Updated: 2019-10-15
Ratings: 5 out of 5 stars.
Based on 1 reviews. (Rate/Review)
Genre: Music
Filesize: 126.06MB
IOS Bundle ID: com.kareemtkb.sheikhjafar.tambayoyidubu
Age Rating: 4+
Languages: EN
Videos: Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar App Videos
Apple AppStore - Google Play
- App supports iOS 10.0 or newer (instead of 12.0 or newer)
- Beautiful user interface. Enjoy!
Please note BigTopApps is not responsible for the content provided by the publicly accessible App Store API.
Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam. Domin samun wadansu karatuttukan sheikh jafar duba cikin play store.
Yana aiki ba tare da internet ba
Download and listen questions and answers by Ja'afar mahmoud adam. This app works perfectly offline.
Download and listen free sheikh jafar mahmud questions and answers on marriage and relationship issues.
----------
Amsoshin wadansu tambayoyi da yanuwa sukayi akan aure. Mai bada amsoshin shine malam jafar mahmud adam.
Idan kun ji dadin wannan application na tambayoyin sheikh jafar kada ku manta kuyi rating dinsa tauraro biyar cikin wannan gida sannan ku aikawa wasu wannan manhajjar.
Aciki akwai Sheikh Jafar Tambayoyin Aure kamar haka:
Auren mace Kirista ko bayahudiya wane ne zai zama alwalinta ?
Kusantar mace bayan biyan sadaki kafin aure halal ko haram?
Mace mai haila a gidansu amma babu aure wai shin duk abincin da taci haram ne har sai an aurar da ita ?
Yaushe ne aure ke tabbata? bayan sadaki ko kuwa?
Mata da miji cikin talabishin wai ana gayyatar jamaa zuwa daurin aure, shin hakan ya halatta?
Yarinya bata son saurayin amma iyaye naso, to yaya za'ayi?
Budurwa nasa hijab da niqab amma samari na dauka cewa ita matar aure ce, yaya zatayi kenan?
Mutum da yarinya sun fahimci juna amma iyaye sunce a'a basa son auren to yaya zaayi ?
Amfani da magani domin tsayar da alada cikin ramadan, halal ko haram ?
Nasiha kan amfani da waya ga ma'aurata
Miji yace matarsa ta rika zuwa dakinsa bayan kammala girkin dare amma taki dole kullum sai yaje ya kirawota, me ya kamata yayi?
Yarinya taga mahaifiyarta tana saka magani cikin abincin babansu domin sihirceshi, me ya kamata tayi?
Shin mutum zai iya yanka abin suna fiye da daya ?
Yanuwan kishiyata sunce nayi asiri, ya zanyi, ya halatta na kai kara kotu?
Nasiha kan rashin godiyar mazaje ga matayensu
Miji ya zabi mace daya cikin matansa domin ajiyar mukullan dukiyarsa, shin hakan daidai ne ?
Neman taimakon sadaki domin yin aure ya kamata ??
Shin ya halatta asha maganin hana haihu saboda wadansu muhimman dalilai?
Yankan rago ranar suna wajibi ne ko kuwa ?
Idan miji ya nemi matarsa amma taki toh ya tabbata cikin hadisi zata kwana mala'iku na la'antarta to mene hukunci idan kuma ita matarce ta nemi mijin amma yaki?
Ya halatta mutum ya koyawa matarsa mota ?
TAMBAYOYI DUBU 1000 NA SHEIK JA'AFAR MAHMUD ADAM
wannan Application mai suna " Tambayoyi 100 na sheik ja'afar." yana dauke da irin tambayoyin da yan uwa musulmai suke yiwa marigayi sheik jaafar mahmud adam lokacin gudanar da tafsiri ko kuma alokacin dayaje wajen walima ko kuma gasar karatun alQur'ani mai Girma.
Sheik jafar tambayoyi 1000 (dubu da amsoshinsu)
Sheik jafar 1000 question and answer
Tambayoyi 1000 dubu by sheik jaafar
Domin samun sauran manhajjoji sai ku duba shafina dake wannan gida zaku samu irinsu complete Tafseer sheikh jafar, kundin tarihi na malam Aminu Ibrahim Daurawa, Siffatus Salatin nabiyyi malam jafar, Arbauna Hadith, addu'ar sheikh Ahmed sulaiman Nigeria, rediyon Hausawa da dai sauran manhajjoji.
Nagode!
Apple AppStore - Google Play
Leave feedback and review Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar
BIGTOPAPPS
Contact US for Reviews.
THESHOPCHANNEL APP - Best Shopping Deals, Coupons, and Savings!
Mini Games Studio on iOS and Android.
Casting ATL, FREE on iOS and Google Play Store!
Apple TV MLS Season Pass Apple TV + Apple Music Free 3 Months
© 2026 BigTopApps -
Privacy Policy - Troubleshooting Guide - Directory - Contact Us
LiveDataLink Development.
Please note BigTopApps is not responsible for the content provided by the publicly accessible App Store API.
The BigTopApps, BigTopApps.com, and all connected websites, social media platforms, and media outlets are part of a professional website network.
Please note that we may receive compensation from various entities whose products and services we review, promote, and/or endorse.
We are independently owned and the opinions expressed here are our own, except where indicated.